Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Widows: Reject the cause of
Ayoyi game da Reject the cause of
Masu mulkinki ’yan tawaye ne, abokan ɓarayi; dukansu suna ƙaunar cin hanci suna bin kyautai. Ba sa taɓa tsare marayu a ɗakin shari’a; ba sa taimakon gwauruwa.