Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Widows: Were under the special protection of God
Ayoyi game da Were under the special protection of God
Yakan tsare marayu da gwauraye, yana ƙaunar baƙon da yake zama a cikinku, yana ba su abinci da tufafi.
Uba ga marayu, mai kāre gwauraye, shi ne Allah a mazauninsa mai tsarki.