Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Widows: To be allowed to glean in fields and vineyards
Ayoyi game da To be allowed to glean in fields and vineyards
Sa’ad da kuke girbi a gonarku, sai kuka manta da dami, kada ku koma don ku ɗauka. Ku bar shi don baƙo, maraya da kuma gwauruwa, saboda Ubangiji Allahnku yă albarkace ku a cikin dukan aikin hannuwanku.