Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Widows: Blessings on those who relieve
Ayoyi game da Blessings on those who relieve
saboda Lawiyawa (waɗanda ba su da rabo ko gādo na kansu) da baƙo, da marayu, da kuma gwauraye, waɗanda suke zama a biranenku, su zo su ci su ƙoshi, ta haka Ubangiji Allahnku zai albarkace ku cikin dukan ayyukan hannuwanku.