Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Widows: Were released from all obligation to former husbands
Ayoyi game da Were released from all obligation to former husbands
Saboda haka fa, in ta auri wani yayinda mijinta yana raye, za a ce da ita mazinaciya. Amma in mijinta ya mutu, an sake ta ke nan daga wannan doka, ita kuwa ba mazinaciya ba ce, ko da yake ta auri wani.