Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Widows: Relieved by the Church

2 ayoyi · 56 fannoni

Ayoyi game da Relieved by the Church

  1. A waɗannan kwanaki, sa’ad da yawan almajirai suke ƙaruwa, sai Yahudawan masu jin Hellenanci a cikinsu suka yi gunaguni a kan Yahudawan da suke Ibraniyawa domin ba a kula da gwaurayensu a wajen raba abinci na yau da kullum.

  2. Kada a lasafta gwauruwa cikin jerin gwauraye sai ta wuce shekara sittin, ta kuma yi zaman aminci ga mijinta,