Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Waiting Upon God: Shall renew their strength
Ayoyi game da Shall renew their strength
amma waɗanda suka dogara ga Ubangiji za su sabunta ƙarfinsu. Za su yi firiya da fikafikai kamar gaggafa; za su kuma yi gudu ba kuwa za su gaji ba, za su yi tafiya ba kuwa za su kasala ba.