Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Waiting Upon God: Saints plead, in prayer
Ayoyi game da Saints plead, in prayer
Bari mutunci da adalci su tsare ni, domin begena yana a kanka.
Ya Ubangiji, ka yi mana jinƙai; muna marmarinka. Ka zama ƙarfinmu kowace safiya, cetonmu a lokacin damuwa.