Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Waiting Upon God: Shall rejoice in salvation
Ayoyi game da Shall rejoice in salvation
A wannan rana za su ce, “Tabbatacce wannan shi ne Allah; mun dogara a gare shi, ya kuma cece mu. Wannan shi ne Ubangiji, mun dogara a gare shi; bari mu yi murna mu kuma yi farin ciki a cikin cetonsa.”