Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Waiting Upon God: The fulfillment of His word
Ayoyi game da The fulfillment of His word
Gama ru’uyar tana jiran ƙayyadadden lokaci; tana zancen ƙarshe kuma ba za tă zama ƙarya ba. Ko da ka ga kamar tana jinkiri, ka jira ta; lalle za tă zo, ba za tă makara ba.