Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Waiting Upon God: The fulfillment of His promises
Ayoyi game da The fulfillment of His promises
A wani lokaci, yayinda yake ci tare da su, ya ba su wannan umarni, “Kada ku bar Urushalima, amma ku jira kyautar da Ubana ya yi alkawari, wadda kuka ji na yi magana a kai.