Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Waiting Upon God: As the giver of all temporal blessings
Ayoyi game da As the giver of all temporal blessings
Waɗannan duka suna dogara gare ka don ka ba su abincinsu a daidai lokaci.
Sa’ad da ba su da shi, sai su tattara shi; sa’ad da ka buɗe hannunka, sukan ƙoshi da abubuwa masu kyau.
Idanun kowa yana dogara gare ka, kana kuma ba su abincinsu a lokacin da ya dace.
Ka buɗe hannunka ka kuma ƙosar da sha’awar kowane abu mai rai.