Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Waiting Upon God: Are blessed
Ayoyi game da Are blessed
Duk da haka Ubangiji yana marmari ya yi muku alheri; ya tashi don yă nuna muku jinƙai. Gama Ubangiji Allah ne mai aikata gaskiya. Masu albarka ne dukanku waɗanda suke dogara gare shi!
Mai albarka ne wanda ya jira har yă zuwa ƙarshen kwanakin nan 1,335.