Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Waiting Upon God: Protection
Ayoyi game da Protection
Muna jiran Ubangiji da bege; shi ne taimakonmu da garkuwarmu.
Ya ƙarfina, na dogara gare ka; kai, ya Allah, kai ne kagarata,
Allah mai ƙaunata. Allah zai sha gabana zai kuma sa in yi dariya a kan waɗanda suke magana marar kyau a kaina.