Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Waiting Upon God: Shall be saved

2 ayoyi · 68 fannoni

Nemi "Waiting Upon God"

Ayoyi game da Shall be saved

  1. Kada ka ce, “Zan rama wannan abin da aka yi mini!” Ka dogara ga Ubangiji, zai kuwa fisshe ka.

  2. A wannan rana za su ce, “Tabbatacce wannan shi ne Allah; mun dogara a gare shi, ya kuma cece mu. Wannan shi ne Ubangiji, mun dogara a gare shi; bari mu yi murna mu kuma yi farin ciki a cikin cetonsa.”