Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Waiting Upon God: Salvation
Ayoyi game da Salvation
“Ina zuba ido ga cetonka, ya Ubangiji.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Don Yedutun. Zaburar Dawuda. Raina na samun hutu a wurin Allah ne kaɗai; cetona na zuwa daga gare shi.
Shi kaɗai ne dutsena da cetona; shi ne kagarata, ba zan jijjigu ba.