Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Union With Christ: Body and members
Ayoyi game da Body and members
Jiki guda ne, ko da yake an yi shi da gaɓoɓi da yawa; gaɓoɓin kuma ko da yake da yawa suke, jiki ɗaya ne. Haka yake da Kiristi.
To, ku jikin Kiristi ne, kowannenku kuwa gaɓarsa ne.
gama mu gaɓoɓin jikinsa ne.