Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Union With Christ: Christ being in us

2 ayoyi · 41 fannoni

Ayoyi game da Christ being in us

  1. Ina addu’a domin Kiristi yă zauna a cikin zukatanku ta wurin bangaskiya. Ina kuma addu’a saboda ku da kuka kahu sosai cikin ƙauna,

  2. Su ne Allah ya so yă sanar da yadda irin yalwar ɗaukakar asirin nan take a cikin al’ummai, asirin nan kuwa shi ne Kiristi a cikinku, begen ɗaukakar da za a bayyana.