Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Union With Christ: Have, in sufferings

2 ayoyi · 41 fannoni

Nemi "Union With Christ"

Ayoyi game da Have, in sufferings

  1. Ina so in san Kiristi da ikon tashinsa daga matattu da kuma zumuncin tarayya cikin shan wahalarsa, in kuma zama kamar sa a cikin mutuwarsa,

  2. in muka jimre, za mu yi mulki tare da shi. In muka yi mūsunsa, shi ma zai yi mūsunmu;