Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Union With Christ: Abiding in him

2 ayoyi · 41 fannoni

Ayoyi game da Abiding in him

  1. Ku kasance a cikina, ni kuma zan kasance a cikinku. Babu reshen da zai iya yin ’ya’ya da kansa, dole yă kasance a jikin kuringar inabin. Haka ku ma, ba za ku iya ba da ’ya’ya ba sai kun kasance a cikina.

  2. In kun kasance a cikina kalmomina kuma suka kasance a cikinku, ku roƙi kome da kuke so, za a kuwa ba ku.