Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Union With Christ: Obeying him
Ayoyi game da Obeying him
Waɗanda suke biyayya da umarnansa kuwa suna rayuwa a cikinsa, shi kuma a cikinsu. Ta haka muka san cewa yana raye a cikinmu. Mun san haka ta wurin Ruhun da ya ba mu.