Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Union With Christ: Is of God
Ayoyi game da Is of God
Saboda Allah ne kuke cikin Kiristi Yesu, shi wanda ya zama hikima a gare mu daga Allah. Kiristi shi ne adalcinmu, da tsarkinmu, da kuma fansarmu.