Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Union With Christ: Enjoy, in the Lord's supper

2 ayoyi · 41 fannoni

Ayoyi game da Enjoy, in the Lord's supper

  1. Kwaf nan na godiya da muke yin godiya da shi, ashe ba tarayya ce a cikin jinin Kiristi ba? Wannan burodi kuma da muke karya mu ci, ashe, ba tarayya ne a cikin jikin Kiristi ba?

  2. Da yake burodin nan ɗaya ne, ashe kuwa, mu da muke da yawa jiki ɗaya ne, gama dukanmu muna ci daga burodi nan guda.