Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Union With Christ: Vine and branches
Ayoyi game da Vine and branches
“Ni ne kuringar inabi na gaskiya, Ubana kuwa shi ne manomin.
“Ni ne kuringar inabin; ku ne kuma rassan. In mutum ya kasance a cikina ni kuma a cikinsa, zai ba da ’ya’ya da yawa; in ba tare da ni ba, ba za ku iya yin kome ba.