Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Union With Christ: Confidence at his coming
Ayoyi game da Confidence at his coming
Yanzu fa, ya ku ’ya’yana ƙaunatattu, sai ku ci gaba a cikinsa, domin sa’ad da ya bayyana, mu iya tsaya gabagadi babu kunya a dawowarsa.