Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Pharisees: Left Judea for a time on account of

3 ayoyi · 42 fannoni

Ayoyi game da Left Judea for a time on account of

  1. Yesu ya ji labari cewa Yahudawa sun ji cewa ya wuce Yohanna samun masu bi, yana kuma yin musu baftisma,

  2. ko da yake ba Yesu ne yake baftismar ba, almajiransa ne.

  3. Da ya sami wannan labari, sai ya bar Yahudiya ya sāke koma Galili.