Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Pharisees: Rigid in fasting
Ayoyi game da Rigid in fasting
Suka ce masa, “Almajiran Yohanna sukan yi azumi da addu’a, haka ma almajiran Farisiyawa, amma naka sai ci da sha.”
Ina azumi sau biyu a mako, ina ba da zakka daga kowane abin da na samu.’