Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Pharisees: Called fools and blind guides
Ayoyi game da Called fools and blind guides
Wawaye makafi! Wanne ya fi girma, zinariyar, ko haikalin da yake tsarkake zinariyar?
Makafi jagora! Kukan tace ƙwaro ɗan mitsil amma sai ku haɗiye raƙumi.