Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Pharisees: Imputed Christ's miracles to Satan's power
Ayoyi game da Imputed Christ's miracles to Satan's power
Amma Farisiyawa suka ce, “Ai, da ikon sarkin aljanu yake fitar da aljanu.”
Amma da Farisiyawa suka ji haka, sai suka ce, “Ahab, da Be’elzebub sarkin aljanu ne kaɗai, wannan mutum yake fitar da aljanu.”