Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Pharisees: Asked for signs by
Ayoyi game da Asked for signs by
Sa’an nan waɗansu Farisiyawa da malaman dokoki suka ce masa, “Malam, muna so mu ga wata alama mai banmamaki daga gare ka.”
Farisiyawa da Sadukiyawa suka zo don su gwada Yesu ta wurin neman yă nuna musu wata alama daga sama.