Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Pharisees: By descent, especially esteemed

1 aya · 42 fannoni

Ayoyi game da By descent, especially esteemed

  1. Bulus, da ya gane cewa waɗansu daga cikinsu Sadukiyawa ne sauran kuma Farisiyawa ne, sai ya ɗaga murya a Majalisar ya ce, “’Yan’uwana, ni Bafarisiye ne, ɗan Farisiyawa. Ana mini shari’a saboda begen da nake da shi a kan tashin matattu.”