Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Pharisees: Some came to John for baptism
Ayoyi game da Some came to John for baptism
Amma da Yohanna ya ga Farisiyawa da Sadukiyawa da yawa suna zuwa inda yake yin baftisma, sai ya ce musu, “Ku macizai! Wa ya gargaɗe ku ku guje wa fushin nan mai zuwa?