Skip to content

Nicodemus

5 ayoyi

Ayoyin da suka ambaci Nicodemus

  1. Akwai wani Bafarisiye mai suna Nikodimus, wani ɗan majalisar Yahudawa.

  2. Nikodimus ya yi tambaya ya ce, “Yaya za a haifi mutum sa’ad da ya tsufa? Tabbatacce ba zai sāke koma sau na biyu a cikin mahaifiyarsa don a haife shi kuma ba!”

  3. Nikodimus ya yi tambaya ya ce, “Yaya wannan zai yiwu?”

  4. Nikodimus, wanda ya je wurin Yesu dā, wanda kuma yake ɗayansu ya ce,

  5. Yana tare da Nikodimus, wannan da ya taɓa zuwa wurin Yesu da dare. Nikodimus ya zo da mur da aloyes a gauraye, wajen awo ɗari.