Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The New Birth: God

2 ayoyi · 35 fannoni

Nemi "The New Birth"

Ayoyi game da God

  1. ’ya’yan da aka haifa ba bisa hanyar ’yan adam, ko shawarar mutum ko nufin namiji ba, sai dai haifaffu bisa ga nufin Allah.

  2. Yabo ya tabbata ga Allah Uban Ubangijinmu Yesu Kiristi! Cikin jinƙansa mai girma ya ba mu sabuwar haihuwa cikin bege mai rai ta wurin tashin Yesu Kiristi daga matattu,