Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The New Birth: Partaking of the divine nature

1 aya · 35 fannoni

Ayoyi game da Partaking of the divine nature

  1. Ta wurin waɗannan ya ba mu alkawaransa masu girma da kuma masu daraja, domin ta wurinsu ku iya yin tarayya cikin Allahntakarsa, ku kuma kuɓuta daga lalatar da take cikin duniya wadda mugayen sha’awace-sha’awace suke jawowa.