Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The New Birth: Brotherly love
Ayoyi game da Brotherly love
Abokaina ƙaunatattu, mu ƙaunaci juna, domin ƙauna tana zuwa daga Allah ne. Duk mai ƙauna, haifaffe ne na Allah, ya kuma san Allah.