Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The New Birth: The Holy Spirit
Ayoyi game da The Holy Spirit
Jiki yakan haifi jiki, amma Ruhu yana haifi ruhu.
sai ya cece mu, ba saboda abubuwan adalcin da muka aikata ba, sai dai saboda jinƙansa. Ya cece mu ta wurin wankan nan na sāke haihuwa da kuma sabuntawan nan ta Ruhu Mai Tsarki,