Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The New Birth: Manner of effecting-Illustrated
Ayoyi game da Manner of effecting-Illustrated
Iska takan hura zuwa inda take so. Kai kakan ji motsinta, sai dai ba ka iya sanin inda take fitowa ko kuwa inda za ta. Haka yake ga duk wanda aka haifa ta wurin Ruhu.”