Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The New Birth: The ignorant cavil at
Ayoyi game da The ignorant cavil at
Nikodimus ya yi tambaya ya ce, “Yaya za a haifi mutum sa’ad da ya tsufa? Tabbatacce ba zai sāke koma sau na biyu a cikin mahaifiyarsa don a haife shi kuma ba!”