Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The New Birth: Hatred of sin

2 ayoyi · 35 fannoni

Ayoyi game da Hatred of sin

  1. Babu haifaffe na Allah da zai ci gaba da yin zunubi, domin iri na Allah yana a cikinsa; ba zai iya ci gaba da yin zunubi ba, domin haifaffe ne na Allah.

  2. Mun san cewa kowane haifaffe na Allah ba ya cin gaba da yin zunubi; kasancewarsa haifaffe na Allah ita takan kāre shi, mugun kuwa ba zai iya cuce shi ba.