Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The New Birth: Likeness to God
Ayoyi game da Likeness to God
Ku sanya sabon halin nan da aka halitta bisa ga kamannin Allah, halin nan kuwa, yă bayyana cikin adalci, da zaman tsarki.
kun ɗauki sabon halin nan da ake sabuntawa ga sani, bisa ga kamannin Mahaliccinsa.