Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The New Birth: The washing of regeneration
Ayoyi game da The washing of regeneration
sai ya cece mu, ba saboda abubuwan adalcin da muka aikata ba, sai dai saboda jinƙansa. Ya cece mu ta wurin wankan nan na sāke haihuwa da kuma sabuntawan nan ta Ruhu Mai Tsarki,