Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The New Birth: The inward man
Ayoyi game da The inward man
Gama a ciki-cikina ina farin cikin da dokar Allah;
Saboda haka, ba mu fid da zuciya ba. Ko da yake a waje, jikinmu mai mutuwa yana lalacewa, amma can ciki, ana sabunta mu kowace rana.