Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Miracles of Christ: Malchus healed

2 ayoyi · 30 fannoni

Nemi "The Miracles of Christ"

Ayoyi game da Malchus healed

  1. Sai ɗayansu ya kai sara ga bawan babban firist, ya sare kunnen damansa.

  2. Amma Yesu ya amsa ya ce, “Kada a ƙara yin wannan!” Sai ya taɓa kunnen mutumin da aka sara, ya warkar da shi.