Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Miracles of Christ: Fig tree blighted
Ayoyi game da Fig tree blighted
Ganin itacen ɓaure kusa da hanya, sai ya je wajensa amma bai sami kome a kansa ba sai ganye. Sai ya ce masa, “Kada ka ƙara yin ’ya’ya!” Nan da nan itacen ya yanƙwane.