Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Miracles of Christ: Peter's wife's mother healed

2 ayoyi · 30 fannoni

Nemi "The Miracles of Christ"

Ayoyi game da Peter's wife's mother healed

  1. Da Yesu ya zo cikin gidan Bitrus, sai ya ga surukar Bitrus tana kwance a gado tana da zazzaɓi.

  2. Ya taɓa hannunta sai zazzaɓin ya sake ta, ta kuwa tashi ta fara yin masa hidima.