Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Miracles of Christ: Tribute money
Ayoyi game da Tribute money
Amma don kada mu ɓata musu rai, ka je tafki ka jefa ƙugiyarka. Ka ɗauki kifin da ka fara kama; ka buɗe bakinsa, za ka sami shekel guda. Ka kawo ka ba su, harajina da naka ke nan.”