Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Miracles of Christ: Impotent man healed
Ayoyi game da Impotent man healed
Akwai wani da yake nan ba shi da amfani shekara talatin da takwas.
Da Yesu ya gan shi kwance a can ya kuma sami labari cewa ya daɗe a wannan hali, sai ya tambaye shi, “Kana so ka warke?”
Marar amfanin nan ya ce, “Ranka yă daɗe, ba ni da wanda zai taimaka yă sa ni a cikin tafkin sa’ad da aka motsa ruwan. Yayinda nake ƙoƙarin shiga, sai wani yă riga ni.”
Sai Yesu ya ce masa, “Tashi! Ɗauki tabarmarka ka yi tafiya.”
Nan take mutumin ya warke; ya ɗauki tabarmarsa ya yi tafiya. A ranar da wannan ya faru ranar Asabbaci ce,