Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Miracles of Christ: Issue of blood stopped
Ayoyi game da Issue of blood stopped
A daidai wannan lokaci sai ga wata mace wadda ta yi shekaru goma sha biyu tana zub da jini ta raɓo ta bayansa ta taɓa gefen rigarsa.
Ta ce a ranta, “Ko da rigarsa ce kawai na taɓo, zan warke.”
Yesu ya juya ya gan ta. Sai ya ce, “Kada ki damu diyata, bangaskiyarki ta warkar da ke.” Nan take macen ta warke.