Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Miracles of Christ: Dropsy cured
Ayoyi game da Dropsy cured
A nan a gabansa kuwa akwai wani mutum mai ciwon kumburin ƙafa da hannu.
Sai Yesu ya tambayi masanan dokoki da Farisiyawa ya ce, “Daidai ne bisa ga doka, a yi warkarwa a ranar Asabbaci, ko babu?”
Amma ba su ce kome ba. Sai ya riƙe mutumin, ya warkar da shi, sa’an nan ya sallame shi.